iBet uBet web content aggregator. Adding the entire web to your favor.
iBet uBet web content aggregator. Adding the entire web to your favor.



Link to original content: https://ha.wiktionary.org/wiki/Adda
Adda - Wiktionary Jump to content

Adda

Daga Wiktionary
Adda baki

AddaAbout this soundAdda cotlas  shi wani makami ne da ake sare-sare da shi, kamar itace ko nama da makamancin waɗannan. [1] [2]

Suna jam'i. Adduna.

Misali

[gyarawa]
  • Manomi ya sari bishiya da adda.
  • Mai faskara icce yana amfani da adda.

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,105
  2. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,167