iBet uBet web content aggregator. Adding the entire web to your favor.
iBet uBet web content aggregator. Adding the entire web to your favor.



Link to original content: https://ha.wikipedia.org/wiki/Vanuatu
Vanuatu - Wikipedia Jump to content

Vanuatu

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Vanuatu
Ripablik blong Vanuatu (bi)
République du Vanuatu (fr)
Republic of Vanuatu (en)
Vanuatu (bi)
Flag of Vanuatu (en) Coat of arms of Vanuatu (en)
Flag of Vanuatu (en) Fassara Coat of arms of Vanuatu (en) Fassara


Take Yumi, Yumi (en) Fassara

Kirari «Long God yumi stanap»
«In God we stand»
«С Бог удържаме»
«Safwn Gyda Duw»
Wuri
Map
 17°S 168°E / 17°S 168°E / -17; 168

Babban birni Port Vila (en) Fassara
Yawan mutane
Faɗi 300,019 (2020)
• Yawan mutane 24.61 mazaunan/km²
Harshen gwamnati Bislama (en) Fassara
Faransanci
Turanci
Labarin ƙasa
Bangare na Melanesia (en) Fassara da European Union tax haven blacklist (en) Fassara
Yawan fili 12,190 km²
Wuri mafi tsayi Mount Tabwemasana (en) Fassara (1,879 m)
Wuri mafi ƙasa Pacific Ocean (0 m)
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Mabiyi Q99868017 Fassara da New Hebrides (en) Fassara
Ƙirƙira 30 ga Yuli, 1980
Muhimman sha'ani
Tsarin Siyasa
Gangar majalisa Parliament of Vanuatu (en) Fassara
• President of Vanuatu (en) Fassara Nikenike Vurobaravu (en) Fassara (23 ga Yuli, 2022)
• Prime Minister of Vanuatu (en) Fassara Bob Loughman (en) Fassara (20 ga Afirilu, 2020)
Ikonomi
Nominal GDP (en) Fassara 971,636,098 $ (2021)
Kuɗi Vanuatu vatus (en) Fassara
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Suna ta yanar gizo .vu (mul) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho +678
Lambar taimakon gaggawa *#06#, 11 (en) Fassara da 113 (en) Fassara
Lambar ƙasa VU
Wasu abun

Yanar gizo gov.vu
Tutar Vanuatu.

Vanuatu ko Jamhuriyar Vanuatu (da harshen Bishelamar Ripablik blong Vanuatu; da Turanci Republic of Vanuatu) ƙasa ce, da ke a Oseaniya. Babban birnin ƙasar Vanuatu Port-Vila ne. Vanuatu tana da yawan fili kimani na kilomita murabba'i 12,189. Vanuatu tana da yawan jama'a 298,333, bisa ga jimilla a shekarar 2020. Akwai tsibirai tamanin da uku a cikin ƙasar Vanuatu. Vanuatu ta samu yancin kanta a shekara ta 1980.

Daga shekara ta 2017, sarkin ƙasar Vanuatu Tallis Obed Moses ne. Firaministan ƙasar Vanuatu Bob Loughman ne daga shekara ta 2020.