iBet uBet web content aggregator. Adding the entire web to your favor.
iBet uBet web content aggregator. Adding the entire web to your favor.



Link to original content: https://ha.wikipedia.org/wiki/Tuvalu
Tuvalu - Wikipedia Jump to content

Tuvalu

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Tuvalu
Flag of Tuvalu (en) Coat of arms of Tuvalu (en)
Flag of Tuvalu (en) Fassara Coat of arms of Tuvalu (en) Fassara


Take Tuvalu mo te Atua (en) Fassara

Kirari «Tuvalu for the Almighty»
«Twfalw yr Hollalluog»
Wuri
Map
 7°28′30″S 178°00′20″E / 7.475°S 178.00556°E / -7.475; 178.00556

Babban birni Funafuti
Yawan mutane
Faɗi 11,792 (2020)
• Yawan mutane 453.54 mazaunan/km²
Harshen gwamnati Tuvaluan (en) Fassara
Turanci
Labarin ƙasa
Bangare na Polynesia (en) Fassara
Yawan fili 26 km²
Wuri mafi tsayi Niulakita (en) Fassara (5 m)
Wuri mafi ƙasa Pacific Ocean (0 m)
Bayanan tarihi
Mabiyi Territory of Tuvalu (en) Fassara da Ellice Islands (en) Fassara
Ƙirƙira 1 Oktoba 1978
Tsarin Siyasa
Gangar majalisa Parliament of Tuvalu (en) Fassara
• monarch of Tuvalu (en) Fassara Charles, Yariman Wales (8 Satumba 2022)
• Prime Minister of Tuvalu (en) Fassara Feleti Teo (en) Fassara (26 ga Faburairu, 2024)
Ikonomi
Nominal GDP (en) Fassara 60,196,367 $ (2021)
Kuɗi Tuvaluan dollar (en) Fassara
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Suna ta yanar gizo .tv (mul) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho +688
Lambar taimakon gaggawa 911 (en) Fassara
Lambar ƙasa TV
Tutar Tuvalu.
Tambarin Tuvalu

Tuvalu ƙasa ce, da ke a Oseaniya. Babban birnin ƙasar Tuvalu Funafuti ne. Tuvalu tana da yawan fili kimani na kilomita murabba'i 26. Tuvalu tana da yawan jama'a 11,192, bisa ga jimilla a shekarar 2017. Akwai tsibirai tara a cikin ƙasar Tuvalu. Tuvalu ta samu yancin kanta a shekara ta 1978.

Daga shekara ta 2010, gwamnan ƙasar Tuvalu Iakoba Italeli ne. Firaministan ƙasar Tuvalu Kausea Natano ne daga shekara ta 2019.