Marie Louise Asseu
Marie Louise Asseu | |
---|---|
Rayuwa | |
Cikakken suna | Cho Françoise Kouassi |
Haihuwa | 1970s |
ƙasa | Ivory Coast |
Mutuwa | Abidjan, 7 Disamba 2016 |
Karatu | |
Harsuna | Faransanci |
Sana'a | |
Sana'a | ɗan wasan kwaikwayo, darakta da dan wasan kwaikwayon talabijin |
IMDb | nm10752725 |
Marie Louise Asseu (Nuwamba 21, 1966 – Disamba 7, 2016) ta kasance yar shirin fim ce, Darekta kuma mai samar da fina-finai Côte d'Ivoire, anfi saninta da Malou.[1] In addition, she was also the founder of the Limale Festival of Cote d' Ivore.
Asseu also released various albums, some of which are available for sale online on the MP3 music format.[2]
Aiki
[gyara sashe | gyara masomin]Asseu ta kasance ta shiga cikin shirye-shiryen telebijin da dama a kasar ta Ivory Coast, wanda suka hada da RTI channel's "Mon Experience" ("My Experience"). A shekarar 2012, ta fara zama Darekta da shirin Les infideles.[3] Kuma ta shiga cikin:
- 1989 : Bal Poussière (actress)
- 1995 : Faut pas fâcher (actress)
- 2003–2007 : Ma famille (actress)
- 2008 : Un homme pour deux sœurs (producer and actress)
- 2008 : L'Histoire des copines (producer and actress)
- 2010 : Sah Sandra (actress)
- 2012 : Les infidèles (director)
Jita-jitar Patrick Achi akan yunkurin kisan Asseu
[gyara sashe | gyara masomin]A 2011, Asseu ta kuskure yunkurin daukan ranta daga hannun wasu gungun matasa. Kamar yadda wata jarida ta fitar, wani jita-jita da ya fita ya bayyana cewa tana sheke aya da Patrick Achi, wanda dan'siyasa ne a garin; wannan ne yasa wasu suka hada gungun Miyagi da suje su far mata. Ta kasance, amma ba suyi nasara ba inda wani mutun ya kwace ta a hannun su.[4] Assou tayi fama da rashin lafiya na psychological trauma sanadiyar abunda yafaru har mutuwarta.
Mutuwa
[gyara sashe | gyara masomin]Asseu tayi ta fama da rashin lafiya a karshen rayuwarta. Kwanaki da yawa kafin ta mutu, tayi fama da abunda likitoci suka kira da mild stroke wanda yasa aka kwantar da ita a asibiti. Likitoci sun boye bayanai akan labarin rashin lafiyarta dukda mutane sun ta neman sanin halin data ke ciki. Saï aka ji daga Asibiti labarin tana samun sauki kuma za'a sallame ta, ta sake samun stroke a karo na biyu a ranar 17, 2016, wanda a wannan karon yayi kamari, inda ta mutu sanadiyar shi a December 7.[5]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "African Women in Cinema Blog: Marie-Louise Asseu: Les infidèles/The Unfaithful". africanwomenincinema.blogspot.com. Retrieved 2019-10-10.
- ↑ "Amazon.com: Marie-Louise Asseu: Digital Music". amazon.com. Retrieved 2019-10-10.
- ↑ "Africiné". www.africine.org. Retrieved Oct 10, 2019.
- ↑ "Soupçonnée d'être l'amante de patrick achi : Marie-Louise Asseu échappe à la mort – Abidjan.net Actualites". news.abidjan.net. Retrieved 2019-10-10.
- ↑ Kla, Philip (Dec 8, 2016). "Voici le film du décès de Marie-Louise Asseu : La comédienne est morte le visage très serré". www.linfodrome.com. Retrieved Oct 10, 2019.