Eddie Nketiah
Eddie Nketiah | |||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||
Cikakken suna | Edward Keddar Nketiah | ||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Lewisham (en) , 30 Mayu 1999 (25 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Birtaniya | ||||||||||||||||||||||||||
Harshen uwa | Turanci | ||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||
Harsuna | Turanci | ||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Ataka | ||||||||||||||||||||||||||
Nauyi | 72 kg | ||||||||||||||||||||||||||
Tsayi | 180 cm |
Edward Keddar Nketia (An haifeshi ranar 30 ga watan Mayu, 1999) kwararen dan wasan ƙwallon kafa ne na kasar Ingila. Ya kulla yarjejeniya da ƙungiyar kwallan kafa ta Arsenal a shekar 2017, ya kuma zauna a kungiyar Leeds united inda yasamu nasarar lashe gasar gajiyayu na farko a kasar ingila ,saga bisani yadawo kunkiyar arsenal inda yasamu nasarar lshe gasar FA cup a shekar 2019-2020.
Aikin shi
[gyara sashe | gyara masomin]Edie Nketia ya buga kwallan shi ta yarinta a jungiyar Chelsea, inda saga bisani ya kulla yarjejeniya da kungiyar arsenal ,ya fara bugawa kungiyar arsenal wasa a shekarar 2017 ,ya kuma zauna aro a kungiyar Leeds united .
Salan kwallan shi
[gyara sashe | gyara masomin]Dan wasan ana mai inkiya da Dan kwallon mai sallo irin na shahararen Dan kwallan arsenal iwan wright ,Dan kwallan yana buga numbar gaba ta tsakiya in da yasamu nasara t jefa kwalaye ga manyan kungiyoyi dabab daban an kuma alakanta shi da Dan kwallan baya Defoe saboda karfin bugun kwallan shi ,idan y tunkari raga.
Aikin shi da kasar sa
[gyara sashe | gyara masomin]Edie Nketia Nada zabin bugawa kasar ingila da kuma kasar Ghana da ke yankin Africa ,sai dai Dan kwallan ya bugawa kasar ingila wasa a kasar yan kasar da shekaru 17 ,inda yasamu Samar rike kambun shugaban kungiyar na cikin fili, ya kuma samu nasarar jefa kwallaye da dama was kasar shi ta Ingila.
Nasarorinshi
[gyara sashe | gyara masomin]Yasamu nasarar lashe kofuka kamar haka
1-FA cup da kungiyar arsenal 2019-2020
2- championship da kungiyar leeds united 2018-2019
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]"Premier League clubs publish 2019/20 retained lists"