Citta
Citta | |
---|---|
Conservation status | |
Data Deficient (en) (IUCN 3.1) | |
Scientific classification | |
Kingdom | Plantae |
Order | Zingiberales (en) |
Dangi | Zingiberaceae (en) |
Genus | Zingiber (en) |
jinsi | Zingiber officinale Roscoe, 1807
|
General information | |
Tsatso | citta, ginger rhizome (en) da Zingiberis Siccatum Rhizoma (en) |
Citta wata shuka ce daga cikin tsirrai wadda Kuma ake Nomawa a gonaki, tana da amfani sosai musamman acikin jikin ɗan Adam.
Amfanin citta
Akan sata a cikin Abinci kala-kala har cikin ruwan shayi da sauran kayan abinci, haka kuma ana amfani da ita wajen haɗa yaji/barkono kuma ana amfani da ita don ƙansasa miya Musamman Miyar kuka.
Magani
citta tana maganin ciwon mura dakuma Lokacin jinin al'ada ga mata.[1][2] Haka kuma wasu suna amfani da citta don magance mura idan akayi shayi da ita amma a lipton da siga amma ba'a sa madara.
==Amfanin Citta==citta wata abace mai matukar amfani ajikin Dan adan Tana maganin Cututtuka na sanhi sosai
Misalan abubuwan da citta take
Maganin majinar kirji Maganin mura Maganin hauhawar jini Maganin kuraje na fuska in akahada Da Lemen tsami GA kaho tasty MA shahi🍵
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Maikatanga, Sani (16 May 2021). "Citta tana saukaka cutar hawan jini da ciwon mara lokacin jinin ala'ada". bbc hausa. Retrieved 27 June 2021.
- ↑ Ibrahim, Aminu (1 February 2020). "Lafiya jari: Muhimman amfanin citta 4 a jikin dan Adam". legit hausa. Retrieved 27 June 2021.