Cadi
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
. |
Cadi | |||||
---|---|---|---|---|---|
République du Tchad (fr) جُمْهُورِيَّة تشاد (ar) | |||||
|
|||||
| |||||
Take | La Tchadienne | ||||
| |||||
| |||||
Kirari |
«Unité, Travail, Progrès» «Unity, Work, Progress» «الاتحاد، العمل، التقدم» «Единство, труд, прогрес» «Oasis of the Sahel» «Undod, Gwaith, Cynnydd» | ||||
Suna saboda | Tabkin Chadi | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Babban birni | Ndjamena | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 15,477,751 (2018) | ||||
• Yawan mutane | 12.05 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati |
Faransanci Larabci | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na | Afirka ta Tsakiya | ||||
Yawan fili | 1,284,000 km² | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | Tabkin Chadi | ||||
Wuri mafi tsayi | Emi Koussi (en) (3,415 m) | ||||
Wuri mafi ƙasa | Bodélé Depression (en) (160 m) | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Ƙirƙira | 11 ga Augusta, 1960 | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Majalisar zartarwa | Government of Chad (en) | ||||
Gangar majalisa | National Assembly (en) | ||||
• Shugaban kasar chad | Mahamat Déby Itno | ||||
• Shugaban kasar chad | Idriss Déby (4 Mayu 2018) | ||||
Majalisar shariar ƙoli | Kotun Ƙolin Chadi | ||||
Ikonomi | |||||
Nominal GDP (en) | 11,779,981,332 $ (2021) | ||||
Kuɗi | CFA franc na Tsakiyar Afrika | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Suna ta yanar gizo | .td (mul) | ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | +235 | ||||
Lambar taimakon gaggawa | 17 (en) , 18 (en) da 2251-4242 (en) | ||||
Lambar ƙasa | TD |
Kasar Chadi, tana ɗaya daga cikin kasashen da suke afirika ta tsakiya. Tanada iyaka da kasashe shida sune:- daga nahiyar gabas Sudan , nahiyar arewa Libya daga nahiyar yamma Nijar da Kamaru da Najeriya, nahiyar kudu jamhuriyar Afirka ta tsakiya. Kasar chadi kasa ce da batada wani kogi ko teku , amma tanada wani dan tabki sunansa tabkin chadi yana arewa maso yammacin Ndjamena baban birnin kasar .
Tarihi
[gyara sashe | gyara masomin]daga Yusif sahabi
Mulki
[gyara sashe | gyara masomin]Siyasa
[gyara sashe | gyara masomin]Kasar Chadi tasamu yancin gashin kanta daga hannun kasar faransa tun daga ranar 11 ga watan Agusta a shekarar 1960, a wannan lokacin Ngarta Tombalbaye dan kudanci chadi wanda ba musulmi bane ya karbi ikon kasa daga hannun Faransa. Bayan shekara 5 da karbar mulki sai aka fara yaki tsakaninsa da musulmai ýan arewacin kasar, acikin babban birni Ndjamena, haka aka cigaba da yakin har shekara ta 1979 musulmai suka yi nasara akan ýan kudancin kasar wadanda mafi yawansu ba musulmai bane. A waccan lokaci Hissène Habré yazama shugaban Kasar .
== Arziki == tanada arziki mai yawa
Wasanni
[gyara sashe | gyara masomin]Fannin tsaro
[gyara sashe | gyara masomin]Kimiyya da Fasaha
[gyara sashe | gyara masomin]Sifiri
[gyara sashe | gyara masomin]Sifirin Jirgin Sama
[gyara sashe | gyara masomin]Sifirin Jirgin Ƙasa
[gyara sashe | gyara masomin]Al'adu
[gyara sashe | gyara masomin]Mutane
[gyara sashe | gyara masomin]Yaruka
[gyara sashe | gyara masomin]Abinci
[gyara sashe | gyara masomin]Tufafi
[gyara sashe | gyara masomin]Ilimi
[gyara sashe | gyara masomin]Addinai
[gyara sashe | gyara masomin]Musulunci
[gyara sashe | gyara masomin]Kiristanci
[gyara sashe | gyara masomin]Hotuna
[gyara sashe | gyara masomin]-
Coat of Arms
-
Tutar kasar
-
Wani bisa Raƙumi, Chadi
-
Bakin Teku, Cadi
-
Wasu yan kauye na Kasar Cadi
-
Rakumai da dawakai sun yi gangamin yakin neman zabe a kasar
-
Cadi
-
Wani bafullatani, Chadi
-
Ministar Sufuri da Jiragen Sama Fatime Goukouni Weddeye
-
Shugaban Kasar Idris Deby
Ƙasashen Afirka |
Afirka ta Tsakiya | Aljeriya | Angola | Benin | Botswana | Burkina Faso | Burundi | Cabo Verde | Cadi | Côte d'Ivoire | Eritrea | eSwatini | Ethiopia | Gabon | Gambiya | Ghana | Gine | Gine Bisau | Ginen Ekweita | Jibuti | Kameru | Kenya | Komoros | Kwango (JK) | Kwango (JDK) | Laberiya | Lesotho | Libya | Madagaskar | Mali | Moris | Muritaniya | Misra | Morocco | Mozambik | Namibiya | Nijar | Nijeriya | Ruwanda | Saliyo | Sao Tome da Prinsipe | Senegal | Seychelles | Somaliya | Sudan | Sudan ta Kudu | Tanzaniya | Togo | Tunisiya | Uganda | Zambiya | Zimbabwe |